Wannan kasar dai suna da kyakkyawar alaka a tsakaninsu wanda ake ganin kamar akwai wani lokaci Wada zaizo dazai dauke jaruma kannywood su koma Æ™asar Niger gaba daya da harkar Film wannan shine tunanin da wasu jama’ar sukeyi badan komai ba dan kawai suna yawan jawo sauran jaruman na kannywood ajiki
An tambayi jaruman kannywood da yawa daga cikin su cewa wacce kasa sukafi jin dadin kowacce ko kuma kowanne sai yace kasar Niger saboda nan ne suke samun tarba mai kyau daga wajen hukumar dama sauran al’ummar dake gari
Kalli cikakken video 👇👇👇👇👇👇👇
Itama Wannan jarumar ta samu kyakkyawar tarba daga wajen hukumar kasar Niger domin jin dadin yadda take gudanar da al’amuranta acikin wannan kasar


0 Comments