Innalilahi Wa’inna ilaihi Raji’un Mutum 10 sun Mutu sakamakon mummunar haɗarin Mota a jihar Kebbi Kalli Cikakken……












Mutum 10 sun Mutu sakamakon mummunar haɗarin Mota a jihar Kebbi.


An Samu mummunan Hadarin mota tsakanin kwanar tunga zuwa Kalgo indai akai sanadiyar rayuka da dama Mafiyawan su suntaso daga Garin maidahini dake karamar hukumar Bunza jihar Kebbi.

Kalli cikakken video 👇👇👇👇👇👇


Post a Comment

0 Comments