Innalilahi Wa’inna ilaihi Raji’un 😭 Mutum 10 sun Mutu sakamakon mummunar haÉ—arin Mota a jihar Kebbi.

Photo of admin admin2 days ago0 482

Mutum 10 sun Mutu sakamakon mummunar haÉ—arin Mota a jihar Kebbi.

An Samu mummunan Hadarin mota tsakanin kwanar tunga zuwa Kalgo indai akai sanadiyar rayuka da dama Mafiyawan su suntaso daga Garin maidahini dake karamar hukumar Bunza jihar Kebbi.

Daga Alkasim Dan-malam Bawada

Wakilin ALFIJIR HAUSA

Post a Comment

0 Comments