Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un halinda mahaifiyar Kamal Aboki ta shiga bayan Jin mutuwarsa….
Hakika wannan mutuwar bawan Allan ta matukar girgiza mahifiyarsa da Al’umman gari da ma wa’inda suke Abokai ko suna zama dashi hakika mutuwar wannan bawan Allan ta girgiza Al’umar gari.
Allah ya jikanshi yasa ya huta Intamu tazo kasa mucika da kyau da Imani 🙏


0 Comments