Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara....

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Miji da Mata da Yayansu guda biyu Sun Mutu Sanadiyyar gobara.

Wasu ma’aurata Guda biyu kenan wanda Allah ya dauki Rayuwar su Sanadiyyar gobara data ritsa dasu, gobarar TaYi Sanadiyyar Mutuwar Mijin Da Matarsa Da Ya’yansu Biyu A Daren Jiya.

Matar mai suna Bilkisu M Sani da mijinta da ya’yansu su biyu, sun mutu ne a gobarar da ta tashi cikin daren jiya a garin Zaria.

Muna Masu Addu’a Allah yaji kansu da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.
News
Latest articles from : News

Sadiya haruna Tayi Danasani Wannan Bidiyon Da Tayi Saboda wani dalili… 
Sadiya haruna Tayi Danasani Wannan Bidiyon Da Tayi Saboda wani dalili…
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un đŸ˜­ Abunda Yayi Sanadiyar Mutuwar Zainab Booth Mahaifiyar Maryam Booth…..
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un đŸ˜­ Abunda Yayi Sanadiyar Mutuwar Zainab Booth Mahaifiyar Maryam Booth…..
Kalli Illar Kinyiwa Budurwar Da Tagirma ta Balaga Aure Da Huri 
Kalli Illar Kinyiwa Budurwar Da Tagirma ta Balaga Aure Da Huri
Haba wai yaran hausawa ne suke haka a gidan gala sai rungume ta ya…
Haba wai yaran hausawa ne suke haka a gidan gala sai rungume ta ya…
Innalillahi đŸ˜­ Dalilin Da Yasa Za’a Chanja Fasalin Kudin Nigeria /Aisha Buhari/ Dan Gote/ Kwankwaso…. 
Innalillahi đŸ˜­ Dalilin Da Yasa Za’a Chanja Fasalin Kudin Nigeria /Aisha Buhari/ Dan Got

Post a Comment

0 Comments