Yadda Wani Matashi Yayiwa Mahaifiyar Shi Bidiyo Tana Kokarin Aikata Lalata Da Abokinsa











Wani matashi yana zargin mahaifiyar da kebewa da abokinsa a bayan gidansu. Wannan matashi ya bayyana yayiwa mahaifiyar tashi tare da abokinsa bidiyo domin samun shaidar da babu yadda za’ayi ta karya ta zargin DA yake mata na ya ganta tare da abokinsa.

Wannan matashi a cikin hawaye ya bayyana yayi dana sanin ganin mahaifiyar shi a irin wannan halin. Domin kulluk abun dashi yake kwana sannan dashi yake tashi. Wannan saurayi Ya bayyana irin tsananin son mahaifiyar shu da yake amma yanzu wannan abu da ya kamata tana aikatawa ya cire masa.

Wannan son a zuciyarsa domin yanzu baya ma bukatar ganinta a rayuwarshi. Sannan ya bayyana yayi dana sanin daukar wannan bidiyo da yayi domin shine silar bayyana abun a duniya.

Wannan matashi ya bayyana yanzu haka baya garin is domin yafi karfij zaman shi duk inda yayoi nuna she ake. Da abunda mahaifiyar shi ta aikata babban abun bakin ciki shine mutane suna cewa “Shine ya baya abokinsa da tare DA mahaifiyar she shiyasa yayi masu bidiyo domin a daura shafukan aikata wadannan abubuwan a samu kudi.

Wannan matashi Ya bayyana yadda yayoi ya kama sure Ya fara da cewa “Mahaifiyarsa takai tsawon shekaru bata da aure ma’ana to rabu DA mahaifinsa shine komai in gidan cu da sha da sutura.

A wajen wiki ya hadu da wannan abokinsa nasa wanda dama tuntuni yasan halinsa bashu DA kyau domin yana zuwa gidan mata kullum idan aka tashi wajen aiki. Ya fara zuwa gidansu ne ta dalilin wani gyara da za’ayi shi kuma ya iya gashi bana da kudin da za’ayi din sai yace zaiyi min kyauta.

Ranar farko da ta fara shiga gidanmu naga idonsa yakai kan mahaifiya ta dalili kuwa shine mahaifiya ba wata tsohuwa bace idan ma baka santa ba baka taba cewa tana da yaro. Tun daga wannan ranar suka saba da mahaifiyata nasan halinsa amma hakan bai saka in hanashi zuwa gidanmu ba saboda nasan halin mahaifiyata bazata aikata wannan abun ba.

Shiyasa hakan bai dame shi ba domin wata rana ma sai ya dawo ya tarar da abokin nashi a gidansu. Hakan kuma baitaba sakawa yayi zargin wani abu ba. Kwatsam ranar dazai kama su sai yana cikin daki mahaifiyarta she tana wajen gida tana wanki.

Sai yaga wannan abokin nashi Ya kama hannunta yaja ta can bayan gidan. A lokacin gani yayoi kamar Ya mafarki cikin firgici ya tashi domin binsu yaga miye abinda zasu anan baya. Kafin ya isa har sun fara kokarin aikata wannan mummunan wiki yana zuwa sai Mai karasa ba ya tsaya yayi masu wannan bidiyo.”

Wannan shine abinda ya bayyana. Kan yadda ya kamasu. A bayanansa zaku ga bai taba zarginsu ba. Kawai dubun su ce ta cika. Allah ka kara kiyaye mu daga mummunan kaddarar ameen.

Post a Comment

0 Comments