Abunda Ya Faru Da Rahama Sadau Ya Bawa Duniya Mamaki

Abunda Ya Faru Da Rahama Sadau Ya Bawa Duniya Mamaki....












Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Rahama Sadau ta bayyana a cikin wani shirin fim din “yan kudancin Najeriya wato Nollywood Wanda fim din an fara haska shi a shekarar 2022 din da muka shiga a shafin nuna finafinan nan na Netflix.

Sannan jarumar ta saki wannan bidiyon a yau a Shafin ta na Instagram.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa đŸ‘‡


Post a Comment

0 Comments