Saida na ringa Wanke pants din Wasu Jarumai Mata da siyo sigari da rike jakar Hannu ta jarumai ma sannan na samu damar zama jarumi a Kannywood.
fitaccen jarumi a Masana’antar Kannywood Mustapha Nabraska ya bayyana cewa saida ya ringa wanke pants da siyan sigari da rike jakar hannu ta wasu jarumai mata sannan ya samu damar zama wani acikin Masana’antar Kannywood.
Jarumin ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da akayi dashi a dandalin Taurari na tashar arewa24.
Ga vedion abinda ya fada nan a kasa.


0 Comments