Innalillahi wa’inna ilaihiraju’un yanzu yanzu Allah yayiwa Hajiya Aisha Maina rasuwa ministan yada labaran jahar sokoto Allah yajiknata...
Innalillahi wa’inna ilaihi raju’un yanzu yanzu Allah yayiwa Hajiya Aisha Maina Rasuwa bayan awa 6 posting dinta akan face book accunt dinta na face book rayuwa kenan Allah ubangiji kasa ta huta ameen rayuwar duniya kenan Mai cike da abubuwan mamaki.
Har yanzu dai wasu mutane Basu yarda da mutuwar taba domin kuwa yanzu nan aka Gama taron PDP Kuma har da ita agurin ataron wan Nan shine Abu mafi bawa kowa mamaki Amma Kuma dama ba abun mamaki bane Dan kuwa ya sheda mun Kuma yarda cewa kullu nafsin za’ ikatul mauth.
Babu wani abun Daya rage zamu Mata ahalin yanzu sai addu,ar Allah ubangiji kasa ta huta ka bawa Yan uwanta hakurin rashinta Allah ka yafe Mata dukkan laifukanta Allah ka hada ta da annabin rahama ita da sauran dukkan musulmai Baki daya.
Kalli cikakken video 👇👇👇👇👇👇
Mungode da bibiyar wannan site din me albarka 🙏


0 Comments