Daman ance idan daran ka zaka sha kallo sosai da sosai domin indai kana raye zaka ga abun da zai birge ka ko kuma kaga abun da zai bata maka rai ko kuma ga abun da zai baka dariya sosai da sosai.
Toffa Babbar Magana yadda Ta Kamo Mijinta Take Mai Wanka sabo da wani daili Tirkashi Babu Shakka Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Al’umma Dadama.
inda kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Lamari Dubada Ganin Hakan Bai Dace ba Kuma Abu Ne mara Kyau.
Bayan munyi karo da wannan hotan sai mukai wani wani tinani akan yadda yanzu akwai masu hada kwamedi da yawa ko a kwamedi za’a iya hada wannan abun amma dai ko a menene abun yayi bambara kwai.
Kalli cikakken video 👇👇👇👇👇👇



0 Comments