Yawan ambaliyar Ruwa da ake samu a sassa daban daban na duniya na kara tsorata mutane
Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu Munzo muku da wani sabon video mai ban mamaki
Wata ƙasa ta kara fuskantar ambaliyar Ruwa mai tsanani sosai
Muna fatan zaku saka su a cikin addu’a domin samun sauki da rangwame a gurin Allah
Video👇👇👇👇👇👇👇


0 Comments