Kalli bidiyon wani kato yana rungumar Nafisa Abdullahi ba tare da jin kunya ba.












A dokokin kannywood dai wata jarumar kannywood ta rungumi wani ɗa na miji haramun ne hakan yasa aka taba korin jarumar kannywood rahama sadau a wancan lokacin.



Mutane sun sha mamaki da suka kalli bidiyon nafisa Abdullahi wani yana rungumar da sunan sauka daga samar jirgi.





Kalli bidiyon 👇👇👇👇







Post a Comment

0 Comments