Kalli Videon Rawar Iskanci Da Badaƙalar Da Yan’mata Suke Saki A Shafin Tiktok.











Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Labari Mai Taken Daga Manhajjar Tiktok.

A Cikin Shirin Ko Labarin Namu Nayau Zakuji Ko Zaku Karanta Bayani Akan Yadda Tarbiyyar Yaran Hausawa Ta Lalace Matuka Sakamakon Mu,amula Da Shafin Tiktok Da Sukeyi.

A Kwanan Nan Dai Malamai Sunja Hankulan Yan’mata Sosai Dangane Da Irin Abubuwanda Suke Aikatawa A Shafin Na Tiktok.


Yan’mata Dai Sun Maida Wannan Shafi Na Tiktok Wurin Shakatawa, Sun Sha,afa Dacewa Dukkan Abubuwanda Suke Aikatawa Haramun Ne A Addinin Musulunci.

Akwai Ko A Kwanan Bayan Nan Wani Malami Dayake Cewa Annabi Yace Dukkan Macen Data Bayyana Hotonta Ko Videonta A Wani Wuri Har Wasu Mutane Wadanda Ba Muharramantaba Suka Kalli Wadannan Hotuna Ko Video To Ya Haramta A Auri Wannan Mata.

To Idan Kuwa Kuna Da Tunani Duk Wani Mutumin Kirki Bazai Auri Irin Wadannan Matanba Kasancewarsu A Wuraren Dabasu Dace Dasuba.

Hakikanin Gaskiya Abubuwanda Yan’mata Suke Aikatawa A Shafin Tiktok Basu Daceba Domin Sun Sabawa Al,adar Malam Bahaushe Kuma Sun Sabawa Addinin Musulunci.


Ko A Yan Kwanakin Nan Dai Wata Budurwa Tasaki Wani Video Inda Aka Ganta Tana Tsalle Tana Rawa Da Mazaunanta Saboda Tsabar Iskanci.

Wannan Video Na Daya Daga Cikin Ire Iren Videon Da Shafin Opera News Yake Dauka Yasaka A Page Dinsa Domin Nunawa Duniya.

A Takaice Minene Ribarki Idan Kin Saka Hotonki Ko Videonki A Shafin Social Media ? Dan Allah Ki Fadamin Lada Ko Abin Kirki Kikayi Ko Kuma Zaki Samu ?


To Maganar Gaskiya Babu Inda Wannan Shafi Na Tiktok Zai Kaiki Sai Halaka Da Hasara Anan Gidan Duniya Dama Lahira.


A Wani Video Kuma Da Aka Saki Na Tsohuwar Ajiya Zakuga Videon Tsofaffin Jaruman Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya.

A Masana,antar Kannywood Dai Kamar Yadda Mutane Da Dama Suka Sani Anyi Jarumai Daban Daban Kala Kala Wasu Suna Birgeka Yayin Da Wasu Suke Baka Haushi.

To A Yanzu Dai Kamar Yadda Wadannan Mutane Suka Rigamu Gidan Gaskiya Kun Riga Kunsan Suna Bukatar Addu,arku Yan Uwa Musulmai Wannan Dalili Yasa Muka Kawo Muku Wannan Labari Domin A Taimak Musu Da Addu,ar Domin Duk Wani Mai Rai Mamaci Ne.

Idan Kayiwa Wani Kaima Wata Rana Za,ayima Addu,a Dai Itace Makamin Mumuni Ko Muce Mai Hankali Saboda Haka Muke Mika Kokon Barar Wadannan Jarumai.

Yanzu Zamu Ajiye Muku Hotunan Wadannan Jarumai Kamar Yadda Mukayi Muku Bayani A Baya.

Dukka Dukka Annan Muka Kawo Karshen Wannan Darasi Ko Muce Bayani To Ga Dai Videon Kamar Yadda Mukayi Alkawari Saiku Kalla Domin Ganewa Idanuwanku.



Post a Comment

0 Comments