Innalillahi Sojojin Najeriya Sunyi Nasasar Halaka Bello Turji
CIGABAN BIDIYON TA’ADDA BELLO TURJI: “Wallahi siyasa ce kawai ake yi da matsalar tsaro, domin ba da gaske ake yi ba”.
Yanzu inbanda rashin imani wanda ya kasa hana shigowa da Bindigogi shine zai hana shigowa da Shinkafa?”.
“Mu mun dauki Bindigogi ne saboda an kirkiro da kungiyar Sakai wadda bata Gwamnati ba ana kisan ‘yan uwan mu Fulani
Ganin haka ne mu kuma ya sa mu ka dauki makamai don kare ‘yan uwan mu Fulani. Don haka mu ma kungiyar ta ‘yan Sakai ce mai kare al’ummar Fulani”. Inji shi
Har yanzu matsalar tsaro na ci gaba da tabarbarewa a garuruwa a
Yanzu haka fiye da garuruwa 50 na neman zama kufai a yankunan kananan hukumomin sakamakon yadda hare-haren ‘yan bindiga suka tilasta wa jama’ar garuruwan yin gudun hijira zuwa wasu sassan jihar da makwaftan jihohi.
Hakan kuma na aukuwa ne duk da kudaden FCEharaji fiye da naira miliyan dari da ‘yan bindigan suka karba daga hannun mutanen garuruwan, bisa yarjejeniyar ‘yan bindigan za su bari a gudanar da ayyukan noma, a kuma girbe kayan amfanin gona.


0 Comments