innalillahi wainna ilaihi raju’un sabon wani iskanci na yaran hausawa inda yake rungumeta acikin daki haryana kokarin yimata kiss innalillahi wainna ilaihi rajuu.
babu shakka a wannan rayuwa ta duniya zaka dinga ganin abubuwa kala kala akan yadda rayuwar yayan hausawa ta lalace a wannan lokaci samari dakuma.
yan mata wanda duk sunfata halaiyarsu yanzu ta banbanta da tarbiyar yayan hausawa nada dana yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un.


0 Comments