Toffa Babbar Magana Yanxu Yanxu Dauda Kahutu Rarara Ya Bayyanawa Mutane Abinda Zasuyi Bayan Zabe












Cikin wani yanayi mai cike da ban mamaki aka gano mawaki adamu dauda kahutu rarara ya fito yana bayyana wa mutane alummar kowacce jihar irin abinda yakamata suyi bayan an kammala zaben gwamnoni.

Mutane da dama suna mamaki wannan abinda dauda Adamu kahutu rarara ya fito yake jawabi akan mutane su san wanda zasu zaba ranar zabe Mutane suna mamaki bayan ganin wannan faifan bidiyon datayi.

Kai tsaye zaku iya kallon wannan cikakken bidiyon na fitattaccen jarumin mawaki dauda adamu kahutu rarara wada akafi sani da rarara abin yabawa mutanen nijeriya mamaki sosai matuka bayan ganin wannan..

Kai tsaye ga bidiyon shiga nan👇👇👇👇



Post a Comment

0 Comments