Wani Dattijo Ya sayar da gidansa daya tilo don ziyartan dakin Ka’aba  ya ce ba shi da buri a rayuwarsa Kamar ya ziyarci masallacin Annabi Muhammadu, kafin ya rasu. Subhanallahi!
Allah ya karawa Annabi Daraja.
Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka. Hi
Kalli cikakken video 👇👇👇👇👇👇



0 Comments