Subhanallah kalli Videon yadda aka Kama saurayi da budurwa suna Zina daga zuwa hira awatan azumi.....











Subhanallah kalli Videon yadda aka Kama saurayi da budurwa suna Zina tsarara acikin kasuwa subhanallah Kai duniya Ina Zaki damu abubuwa na faruwa kamar amafarki.

Wan Nan wani bawan Allah ne da budurwarsa aka Kamasu a bainar jama,a cikin kasuwa suna lalata kuji wan Nan Abu abun mamaki jama,a sun kamu su yanzu haka sana hanun Sanda.

Mutane da yawan gaske na ganin kamar wan nan saurayi baya hayyacinsa wan nan lamarin ya faru ana ganin kamar shaye shayene yasa shi wan Nan aika aika acikin jama,a Babu kojin kunya.

Halin yanzu wan Nan saurayi da budurwarsa suna Han Nan Hukumar Yan Sanda inda za,a gudanar da bincike daga bi sani kuma yanke musu hukunci dai dai da laifukansu Allah Kara kiyayewa.

Kalli cikakken video 👇👇👇👇👇👇



Post a Comment

0 Comments