Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn; Hadarin Mota Ya Ritsa da Wasu Mata Shida da Direban Su Inda Sukai Hadarin Mota Suka Rasu Allah Sarki.
Wasú Mata Shìda Ƴan Ɗaúkar Amàryá Taréda Dírébansú Sún Rasú A Sanadíyar Haɗarín Mótar Da Ya Farú Da Sú A Hanyar Sókótó Zúwa Argúngú A Jìya LadíAllah Ya Jíkansú. Amìn
Allahu Akbar’ Muna Fatan Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala Yajikan Sa Da Rahama Amin.
Kalli cikakken video 👇👇👇👇👇👇👇



0 Comments